Posts

Showing posts from April, 2020

Rahoton NCDC na yau 27/4/2020 cikin harshen Hausa, hukumar hana yaduwar cututtuka ta Naijeriya

Rahoton NCDC na yau 27/4/2020 cikin harshen Hausa, hukumar hana yaduwar cututtuka ta Naijeriya Har zuwa yanzu hukumar ba ta fitar da sakamakon yau ba sai dai na jiya 26/4/2020 NNCD ta wallafi adadin mutanen da suka kamu a yau guda 91 inda jumullar su ya kai 1273   yanda abun yake gaba daya  adadin wayan da su ka kamu 1273 adadin wayan da su ka mutu 40 adadin wayan da su ka warke 239 wayanda suke cigaba da samun kulawa 994   yadda abun yake a jihohin Naijeriya  jihar Lagos na da (43) jihar Bauchi na da (3)  jihar Sokoto na da (8) Jihar kaduna na da (5) Jihar Taraba na da (6) jihar Gombe na da (5) jihar Edo na da (3) jihar Oyo na da (3) jihar River na da (3) jihar Edo na da (2) FCT Abuja na da (3) jihar Akwa ibom na da (1) jihar Bayelsa na da (1) jihar kebbi na da (1) jihar Ebonyi na da (1). Rubutawa da alkalmin ibn abu zainaib mawallafin hausatimes24 ku cigaba bibiyar mu don kawo muku rahoton NCDC cikin harshen Hausa, mungude.

Clinical tests go ahead in China and across the globe to find a cure for the deadly Covid-19 disease

Image
Hausa Times24 reported from Asia Times that: Breakthrough hopes rise in virus vaccine trials Clinical tests go ahead in China and across the globe to find a cure for the deadly Covid-19 disease An illustration on the plasma of cured patients from Covid-19. Illustration: Voisin / Phanie / AFP Scientists believe they are one step closer to a breakthrough in the race to immunize the human race against the deadly Covid-19 disease. Clinical trials are already underway across the world to find a vaccine to combat the virus. Earlier this week, it was revealed that a team led by Qin Chuan at China’s National Institutes for Food and Drug Control in Beijing had started human testing in Xuzhou, a major city in Jiangsu province.  “Preclinical tests on non-human primates found that when given at a sufficient dose, the vaccine could provide protection against Sars-CoV-2, [which causes Covid-19],’” a preliminary paper said after being released by the research group o...

An kashe dakarun ƴan sanda guda biyu a masana'antar Atiku Abubakar

An kashe dakarun ƴan sanda guda biyu a masana'antar Atiku Abubakar An samu rahoton cewa an kashe yan sanda guda biyu a wata masana'antar harkokin dabbo wacce take mallakin tsohon mataimakin  shugaban ƙasan Naijeriya Mlm Atiku Abubakar Yan sandan guda biyu an kashe su yayin da suke gudanar da bincike a masana'antar abuncin dabbobi ta RicoGado dake jihar Adamawa mallakin tsohon mataimakin shugaban, yan sandan sun haɗar da ASP Yohana da kuma DSP Gbenga; mai magana da yawun ƴan sanda ya tabbatar da faruwar hakan ga jaridar Sahara, sai dai kuma mai magana da yawun Atiku Abubakar ya musanta hakan ga jaridar Politics Nigeria (Siyasar Naijeriya) Jaridar Politics Nigeria ce ta rawaito hakan cikin harshen Turanci.

Marigayi Mlm Abba kyari tare da iyalansa da wasu daka cikin wasiyoyin shi

Image
Malam Abba kyari tsohon shugaban ma'aikatan fadar shugaban ƙasa wanda ya rasu sakamakon annobar korona(coronavirus) ya rabuta wata wasika yana mai cewa : "Zan tafi Lagos daka Abuja sakamakon shawarar masana lafiya, zan yi hakan ne sabida ƙara samun lafiya, kamar yadda aka bayyana cewa ", ina ɗauke da cutar korona (coronavirus) wannan cuta ce dake ma duniya shara, duk ma da ina samun sauƙi".

Don't say: How was your night’, Here's The Right Thing To Say Instead

Image
Stop Saying ‘How Was Your Night’, Here’s The Right Thing To Say Instead Learning English is like learning how to drive a car or a bicycle, but unlike vehicles learning English takes place everywhere in the world. This can be why learning the essential rules of the English Language becomes imperative. You can not do well in the English Language if you’re not ready to listen to the basic corrections in English. … Below are a number of grammatical errors in English that we speak every day. Please endeavor to require corrections and apply them to your daily spoken English. Don’t say/call it——————————————–Say/call it Ear piece——————————————————Ear Phone Escape goat——————————————————A scape goat I have ten sheeps—————————————–I have ten sheep Mother in laws————————————————–Mothers in law Plate number—————————————————Number plate Open teeth—————————————————–Gap tooth K-leg————————————————————Knock knees Many peoples————————————————–Many people He gave me an advic...

Gwamnatin jihar Zamfara ta karbi bindigogi 14

Image
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya karbi bindigogi kirar AK47 guda 14 da albarusai 10,000 wadanda sojojin Najeriya suka kwato daga hannun ’yan bindiga. Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Bello Matawalle Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya (NAN) ya ce kwamandan rundunar sojin kasa ta Najeriya da ake yiwa take Operation Hadarin Daji, Birgediya Janar Aminu Bande, shi ya mika bindigogin ga gwamnan a hedkwatar rundunar da ke Gusau. Janar Bande, wanda kuma shi ne kwamandan Runduna ta 8 ta Sojin Kasa da ke Sakkwato, ya shaida wa gwamna cewa sakarunsa sun kuntata wa ’yan bindigar a cikin daji da ma hanyoyin da suke bi su gudu. “Shi ya sa da dama daga cikinsu wadanda a da suka ki tuba yanzu suke kamun kafa a kan su zo su yi saranda a karkashin shirin samar da zaman lafiya na gwamnatin jiha saboda su kubuta daga ruwan azabar da sojoji suke yi musu”, inji Birgediya Bande. Ya kara da cewa, “Za mu ci gaba da takun saka da wadannan bata-garin har sai kwanciyar hankali ...

Hukumar kula da Lafiya ta duniya ta bayyana wa'adin Covid19

Image
Hukumar kula da lafiya ta duniya wacce aka fi sani da WHO ( World Health Organization ) a turance , ta bayyana wa'adin cutar sarkafewar numfashi ta coronavirus wato Covid19.  Wani rahoto da gidan telebijin na  Aljazeera ya fitar a yau 16/4/2020 ya bayyana cewa hukumar kula da lafiya ta duniya ta yi ikrarin cewa cutar annobar sarkafewar numfashi ta coronavirus wato Covid19 za ta iya kaiwa shekarar 2024  a fad'in duniya wanda hakan na nufin za ta iya kaiwa tsawon shekaru  hud'u kafin a samar da ingantaccen   maganinta da zai aiki a kan ta, don ba cuta ce irin sauran cututtuka ba, wannan cutar ta na barazana ne ga duniya gabad'ya  dangane da tattalin arzuki lafiyar jam'a. Rahoton Aljazeera

Police arrest female kidnapper, recover five AK47 rifles, others

Image
Hausa Times24 reported from Punch Newspaper that: The Nigeria Police Force on Tuesday said it nabbed a 28-year-old female member of a kidnap gang infamous for perpetrating crimes in Sokoto, Kebbi, Kaduna and Niger States. It said Fatima Garba, who was the armourer of the gang, was arrested alongside other members. “Fatima, who confessed of being the gang’s armourer for over a year, claimed to receive a handsome reward each time the weapons were returned to her after each operation. “She acknowledged knowing that the arms which she usually kept in a neatly dug hole in her compound were used for robberies, kidnapping and other criminal purposes,” the Police spokesperson, Frank Mba, said in a statement. Fatima, a trader and single mother of two, was said to have been recruited by her boyfriend, Abubakar Usman. The Police said other members of the gang have been arrested. “Samaila Usman ‘m’ aged 28, Mohammed Ibrahim ‘m’ aged 30, Mohammed Agali ‘m’ aged 22, Dahiru Bello ‘m’ a...

Daya daka cikin ƙasashe mafi tsaro a duniya ba su da dakarun soji …

Image
Daya daka cikin ƙasashe mafi tsaro a duniya ba su da dakarun soji … Kusan abu ne sananne duk ƙasahen duniya na da dakarun soji amma a wannan karon abun ya sauya salo, duk da cewar ana kallon dakarun soji da matukar mahimmanci musamman ma a kasahe irin su Israel da Amurka dake  da karfin soji da sauron wasu ƙasahen na Turai, sai ga shi anan kuma an samu ƙasar Grenada bata da dakarun sojin, duk da hakan kuma tana cikin ƙsahe mafi zaman lafiya a duniya ta yanda ta kai ma har a wani lokacin yan sandar kasar na yawo ba bundugu a jikin su wani lokacin ma kuma jama'ar kasar na yin barce har da munshari alhali sun manta ba su rufe kofa ba. Grenada na da taikuna wanda wannan na daya daka cikin hanyoyin ta na samun kudin shiga, sanna yawon bude ido da shakatawa shima wata hanya ce ta samun kudin shiga ga kasar. Uniquemusic.com.ng ce ta rawaito hakan cikin harshen Turanci.

All academic papers on covid19 will be subject to extra government vetting before being submitted for publication, according to online notices

Image
Hausa Times reported that CNN said: Hong Kong (CNN) China has imposed restrictions on the publication of academic research on the origins of the novel coronavirus , according to a central government directive and  online notices published by two Chinese universities, that have since been removed from the web. Under the new policy, all academic papers on Covid-19 will be subject to extra vetting before being submitted for publication. Studies on the origin of the virus will receive extra scrutiny and must be approved by central government officials, according to the now-deleted posts. A medical expert in Hong Kong who collaborated with mainland researchers to publish a clinical analysis of Covid-19 cases in an international medical journal said his work did not undergo such vetting in February. The increased scrutiny appears to be the latest effort by the Chinese government to control the narrative on the origins of the coronavirus pandemic, which has  claimed mo...

Gwamnatin jihar Kano za ta dakatar da sallar Juma'a da ta jam'i zuwa …

Image
Gwamnatin jihar Kano na ganin za ta dakatar da sallar Juma'a da ta jam'i zuwa wani lokaci , dalilin 'bullar mai ɗauke da cutar sarkafewar numfashi (coronavirus) da ya ɓulla a jihar. Ran Juma'a 10 ga Afrailu, 2020 itace ranar da gwamnatin jihar Kano ta tabbar da kyas ɗin Covid19 na farko da ya ɓulla a jihar, wanda tuni aka garzaya da mai ɗauke da cutar zuwa ɗaya daka cikin cibiyon killace kai na jihar da ke kwanar dawaki; mutumin da aka ƙibayyana sunan shi an rawaito cewa: tsohon jakada ne wanda ya kai wata 6 rabon shi da wajen Naijeriya, am bayyana cewa ya kamu da cutar ne a nan ƙasa Naijeriya tsakanin Lagos da Abuja. Tun kafin ya iso Kano ya ziyarci asubiti a jihar Nasarawa daka bisani ya taho jihar Kano duk da cewa ya san yana d'auke da cutar kamar yadda aka bayyana a wani rahoton, an samu cewar shigowar corana jihar Kano shirin ne. Tushe : Punch News Daily trus t 

MTN da Airtel na bayar da kyautar 4GB Data, kaima hanzarta ka samu naka

Kwamfanin sadarwa na MTN da na Airtel na bayar da kyatar data (roman/ mabudin yanar gizo) da yakai 4GB, hanyoyin da za ka bi don samun na ka: Abu na farko da zakai, ka shiga Playstore ka ɗauko manhajar(application) MTN ko ta Airtel , sai kai shiga (login) kana shiga za su baka 500mb ga masu amfani da Airtel masu amfani kuma da Airtel yana kaiwa 1GB, ku da yake kusan sananenne  ga masu amfani da MTN cewa ga duk wanda ya sauke manhajar su suna ba shi 500mb , sannan kuma ga wata ƙarin garaɓasar; waƴanda suka sai datar N500 za su samu 1.05GB mai makon 1GB sanna waƴanda suka sai datar N100 za su sami 2:5GB mai makon 2:3GB waƴanda suka sai ta N2000 za su samu 5:25GB mai makon 5:8GB waƴanda su sai ta N3000 za su samu 10GB mai makon 9GB, saɓanin da baya. Ƙarin bayani jaridar uniquemusic.com.ng cikin harshen Turanci.

Gwamntin jihar Kano ta da katar da wani gidan telebijin.

Image
Gwamntin jihar Kano ta da katar da wani gidan telebijin. Gwamnatin ta jihar Kano ta da katar da gidan talabijin din sakamakon tuhumar shi da laifi bujerewa addinin da al'adun jihar Kano's, a wata wasika dake dauke "da sa hannun sakataran ƙidaya da ƙididdiga na jihar Mal Ismail na Abba AfakaAllah ran 7 ga, Afrailu 2020. Sanarwar ta bayyana cewa" an dakatar da shirin kwana casa'an na tashar Arewa24 bisa zargin su da cin zarafin al'ada da addinin Kano kamar yadda aka gani a cikin shirin wasu ƙarti sun banƙare wata mace a jikin dan sahu. Don sanin wannan wace tashar ce ku danna ht24n.blogspot.com zuwa burauzar ku (Opera, Google Chrome, Safari, Firefox)

Alkaman Covid19 na karuwa a Naijeriya yayin da aka sallami wasu

Alkaman Covid19 na karuwa a Naijeriya yayin da aka sallami wasu. Hukumar NCDC ta rawaito cewa", an samu ƙarin waƴan dake ɗauke da cutar tar ta covid19 a Naijeriya, yayin da adadin yaƙaru daka 214 zuwa 224 a yau 5 ga wata Afrilu 2020. A sallami mutum 26 da suka warke kuma. Kyasakyasan na yau an samu 6 a Lagos 2 a Abuja 2 a Edo. Har zuwa yau Lagos itace ke ɗauke da mafi yawan kyasakyasan sai kuma babban birnin tarayya FCT Abuja.

Gwamnan Kano dana Lagos sunyi gwajin covid19

Image
Gwamnan Kano dana Lagos sunyi gwajin Covid19 . Gwamnan na jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje yayi gwajin covid19 wadda aka fi sani da coronavirus wato cutar sarkafewar numfashi. Gwamnan yayi gwajin da shi da mai dakin sa Gwaggo saka mako kuma ya fito, ya nuna cewa duk lafiyar su kalau da shi da mai dakin na sa. Gwamnan jihar Lagos, gwamnan ya bayyana a shafinsa na tuwita cewa yayi gwajin covid19 sakamako ya fito yana cewa baya dauke da ita, gwamnan ya bayyana cewa ", yayi gwajin ne sakamakon sa na kasancewa jagoran jama'a.