Gwamntin jihar Kano ta da katar da wani gidan telebijin.
Gwamntin jihar Kano ta da katar da wani gidan telebijin.
Gwamnatin ta jihar Kano ta da katar da gidan talabijin din sakamakon tuhumar shi da laifi bujerewa addinin da al'adun jihar Kano's, a wata wasika dake dauke "da sa hannun sakataran ƙidaya da ƙididdiga na jihar Mal Ismail na Abba AfakaAllah ran 7 ga, Afrailu 2020. Sanarwar ta bayyana cewa" an dakatar da shirin kwana casa'an na tashar Arewa24 bisa zargin su da cin zarafin al'ada da addinin Kano kamar yadda aka gani a cikin shirin wasu ƙarti sun banƙare wata mace a jikin dan sahu.
Don sanin wannan wace tashar ce ku danna ht24n.blogspot.com zuwa burauzar ku (Opera, Google Chrome, Safari, Firefox)
Don sanin wannan wace tashar ce ku danna ht24n.blogspot.com zuwa burauzar ku (Opera, Google Chrome, Safari, Firefox)
Comments
Post a Comment
Please leave your comment here