Gwamnan Kano dana Lagos sunyi gwajin covid19

Gwamnan Kano dana Lagos sunyi gwajin Covid19.
Gwamnan na jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje yayi gwajin covid19 wadda aka fi sani da coronavirus wato cutar sarkafewar numfashi. Gwamnan yayi gwajin da

shi da mai dakin sa Gwaggo saka mako kuma ya fito, ya nuna cewa duk lafiyar su kalau da shi da mai dakin na sa.
Gwamnan jihar Lagos, gwamnan ya bayyana a shafinsa na tuwita cewa yayi gwajin covid19 sakamako ya fito yana cewa baya dauke da ita, gwamnan ya bayyana cewa ", yayi gwajin ne sakamakon sa na kasancewa jagoran jama'a.

Comments