Gwamnatin jihar Kano za ta dakatar da sallar Juma'a da ta jam'i zuwa …
Gwamnatin jihar Kano na ganin za ta dakatar da sallar Juma'a da ta jam'i zuwa wani lokaci, dalilin 'bullar mai ɗauke da cutar sarkafewar numfashi (coronavirus) da ya ɓulla a jihar.
Ran Juma'a 10 ga Afrailu, 2020 itace ranar da gwamnatin jihar Kano ta tabbar da kyas ɗin Covid19 na farko da ya ɓulla a jihar, wanda tuni aka garzaya da mai ɗauke da cutar zuwa ɗaya daka cikin cibiyon killace kai na jihar da ke kwanar dawaki; mutumin da aka ƙibayyana sunan shi an rawaito cewa: tsohon jakada ne wanda ya kai wata 6 rabon shi da wajen Naijeriya, am bayyana cewa ya kamu da cutar ne a nan ƙasa Naijeriya tsakanin Lagos da Abuja. Tun kafin ya iso Kano ya ziyarci asubiti a jihar Nasarawa daka bisani ya taho jihar Kano duk da cewa ya san yana d'auke da cutar kamar yadda aka bayyana a wani rahoton, an samu cewar shigowar corana jihar Kano shirin ne.
Tushe:
Punch News
Daily trust

Comments
Post a Comment
Please leave your comment here