Rahoton NCDC na yau 27/4/2020 cikin harshen Hausa, hukumar hana yaduwar cututtuka ta Naijeriya

Har zuwa yanzu hukumar ba ta fitar da sakamakon yau ba sai dai na jiya 26/4/2020
NNCD ta wallafi adadin mutanen da suka kamu a yau guda 91 inda jumullar su ya kai 1273
yanda abun yake gaba daya
adadin wayan da su ka kamu 1273 adadin wayan da su ka mutu 40 adadin wayan da su ka warke 239 wayanda suke cigaba da samun kulawa 994
yadda abun yake a jihohin Naijeriya
jihar Lagos na da (43) jihar Bauchi na da (3) jihar Sokoto na da (8) Jihar kaduna na da (5) Jihar Taraba na da (6) jihar Gombe na da (5) jihar Edo na da (3) jihar Oyo na da (3) jihar River na da (3) jihar Edo na da (2) FCT Abuja na da (3) jihar Akwa ibom na da (1) jihar Bayelsa na da (1) jihar kebbi na da (1) jihar Ebonyi na da (1).
Rubutawa da alkalmin ibn abu zainaib mawallafin hausatimes24 ku cigaba bibiyar mu don kawo muku rahoton NCDC cikin harshen Hausa, mungude.

Comments
Post a Comment
Please leave your comment here