Alkaman Covid19 na karuwa a Naijeriya yayin da aka sallami wasu

Alkaman Covid19 na karuwa a Naijeriya yayin da aka sallami wasu.
Hukumar NCDC ta rawaito cewa", an samu ƙarin waƴan dake ɗauke da cutar tar ta covid19 a Naijeriya, yayin da adadin yaƙaru daka 214 zuwa 224 a yau 5 ga wata Afrilu 2020. A sallami mutum 26 da suka warke kuma. Kyasakyasan na yau an samu 6 a Lagos 2 a Abuja 2 a Edo.
Har zuwa yau Lagos itace ke ɗauke da mafi yawan kyasakyasan sai kuma babban birnin tarayya FCT Abuja.

Comments