Marigayi Mlm Abba kyari tare da iyalansa da wasu daka cikin wasiyoyin shi
Malam Abba kyari tsohon shugaban ma'aikatan fadar shugaban ƙasa wanda ya rasu sakamakon annobar korona(coronavirus) ya rabuta wata wasika yana mai cewa: "Zan tafi Lagos daka Abuja sakamakon shawarar masana lafiya, zan yi hakan ne sabida ƙara samun lafiya, kamar yadda aka bayyana cewa ", ina ɗauke da cutar korona (coronavirus) wannan cuta ce dake ma duniya shara, duk ma da ina samun sauƙi".
Comments
Post a Comment
Please leave your comment here