Daya daka cikin ƙasashe mafi tsaro a duniya ba su da dakarun soji …

Daya daka cikin ƙasashe mafi tsaro a duniya ba su da dakarun soji …
Kusan abu ne sananne duk ƙasahen duniya na da dakarun soji amma a wannan karon abun ya sauya salo, duk da cewar ana kallon dakarun soji da matukar mahimmanci musamman ma a kasahe irin su Israel da Amurka dake  da karfin soji da sauron wasu ƙasahen na Turai, sai ga shi anan kuma an samu ƙasar Grenada bata da dakarun sojin, duk da hakan kuma tana cikin ƙsahe mafi zaman lafiya a duniya ta yanda ta kai ma har a wani lokacin yan sandar kasar na yawo ba bundugu a jikin su wani lokacin ma kuma jama'ar kasar na yin barce har da munshari alhali sun manta ba su rufe kofa ba. Grenada na da taikuna wanda wannan na daya daka cikin hanyoyin ta na samun kudin shiga, sanna yawon bude ido da shakatawa shima wata hanya ce ta samun kudin shiga ga kasar.

Uniquemusic.com.ng ce ta rawaito hakan cikin harshen Turanci.

Comments