MTN da Airtel na bayar da kyautar 4GB Data, kaima hanzarta ka samu naka

Kwamfanin sadarwa na MTN da na Airtel na bayar da kyatar data (roman/ mabudin yanar gizo) da yakai 4GB, hanyoyin da za ka bi don samun na ka:
Abu na farko da zakai, ka shiga Playstore ka ɗauko manhajar(application) MTN ko ta Airtel, sai kai shiga (login) kana shiga za su baka 500mb ga masu amfani da Airtel masu amfani kuma da Airtel yana kaiwa 1GB, ku da yake kusan sananenne  ga masu amfani da MTN cewa ga duk wanda ya sauke manhajar su suna ba shi 500mb, sannan kuma ga wata ƙarin garaɓasar; waƴanda suka sai datar N500 za su samu 1.05GB mai makon 1GB sanna waƴanda suka sai datar N100 za su sami 2:5GB mai makon 2:3GB waƴanda suka sai ta N2000 za su samu 5:25GB mai makon 5:8GB waƴanda su sai ta N3000 za su samu 10GB mai makon 9GB, saɓanin da baya.
Ƙarin bayani jaridar uniquemusic.com.ng cikin harshen Turanci.

Comments