Banbanci ra'ayin masana tarishi a kan asalin kasar Hausa, daka cikin su na ganin cewa Hausa ta samo a saline daka Habasha(Etophia). Wasu kuma na gani Sokoto a matsayin a salin kasar Hausa, kuma na ikrarin cewa Hausar su ita ce a salin Hausa. Wasu na cewa" daman can akwai Hausa, amma a salin sunan Hausa a matsayin sunan yare ya samo a salin ne daka zuwan bayajidda, lokacin da ya hau kan sa(namijin saniya) sai mutane suka ce", ya hau sa, shi kenan daka nan sai aka hade ake cewa", Hausa. ht24n.blogspot.com/hausa-translator . Bayajidda dai wani mutum ne da aka ce", yazo kasar Hausa had ya auri wata basarakiya kuma sun haifu da ita, daka nan ma aka samu Hausa bakwai da kuma banza bakwai. A da baya ana rubutu da Hausar Sokoto, bayan zuwan turawa, amma sabida taso ta danyi wahala sai aka koma ta jihar Kano, don tafi kama da daida tacciyar Hausa har zuwan gobe ita akeyi, kuma duk mai son koyar Hausa ita zai koya. Amma ko kun san cewa", duk wannan kissar karyace...