Bulaliya ta sauka kasar China
Shugaban kasar China (Sin) ya bawa musulman kasar hakuri a kan bullar Korana bairos(corona virus). Shugaban kasar ta China ya bayyana cewa", tabbas yasan cewa,kasar ta China a bays ta takurawa musulman cikin ta, amma a yanzu kuma sai ga wata cuta ta bulla a kasar wadda take ta halaka 'yan kasar. Shugaban na kasar har wa yau ya bayyana cewa ",sun tuba kuma sun yi nadamar abunda sukaiwa musulmai. Shugaban ya bayyana hakan a cikin ziyarar da ya kai wasu masallatan kasar, zamuje zuwa ga ra'ayoyin wasu mutanen amma kafin nan zamuje ga zaman shugabanin Afurka.
Shugabanin kasashen Afurka za su tattauna a kasar Etopia(Habasha) tattaunawar zata mai da hankali akan abu biyu: abu na farko shine Kare kasashen Afurka daka bullar cutar Korona bairos duk da babu wata kasar ta Afurka dake dauke da cutar, abu na biyu shine kawo karshen hararen ta'addanci da suka addabi kasar Libya.
Al'umma sun bayyana ra'ayin su kan bullar cutar China. Dr Bashir babban malami ne a jihar Kano shike zaman babban liman masallachin Al'furqan ,ya bayyana cewa ", kasar China a baya ta matsan tawa musulmai don haka daman irin wannan annobar ba komai bace face, izina ga China, haka mutane da dama sun bayyana ra'ayinsu, wasu nacew", cutar na da alaka da matsan tawa musulmai, wasu kuma sunacewa" wannan kirkirarriyar cuta ce, wasu na ganin cewa", ciya-ciyan su ne ya haifar mu da cutar

Comments
Post a Comment
Please leave your comment here