Words of the day = Kalmomun mu na yau {3}

1. Abandon = Bari/Watsi
:to leave somebody, especially somebody you are responsible for, with no intention of returning
: to leave a thing or place, especially because it is impossible or dangerous to stay =
: ka bar wani musamman wanda kake da alhakin sa batare da nufin komawa ba
: ka bar abu ko wani guri wanda musamman ma idan gurin yanada wuya ko hadari.
Examples in sentence =Misalai a jimloli
(a1)He abandoned his car there = Ya bar mutarsa a can.~
(b1)The baby had been abandoned by its mother = Mahaifiyar jaririyar tayi watsi da ita.
(c1)Snow forced many drivers to abandon their vehicles = yayyafin kankara ya tilastawa matuka da dama barin abubuwan hawansu.
(d1)He gave the order to abandon ship =  Ya bada umarnin a bar jirgin ruwan
(e1)The country abandoned its political leaders after the war = Kasar tayi watsi da shugabannin siyasarta bayan yakin.
2.Bachelor = Tuzuru
: a man who has never been married
: a person who has received a bachelor's degree. ==
: mutum da bai taba yin aure ba
: wanda yayi digiri na farko
Examples in sentence = Musalai a jimloli
(a2)Both these people have bachelor of engineering = Mutanan nan biyu duk suna da digiri(daya) a kani-kanci.
(b2)He died while bachelor = Ya mutu yana tuzuru.
(c2)He has bachelor of English = yanada digiri (daya)a Turanci.
He declared that he had chosen bachelor's life = Ya (d2)bayyana cewa yazabi rayuwan tuzuranci.
(e2)I have a bachelor of Law = Ina da digiri(daya) a shari'a.

Comments