Bikin cika shekara 35, na CR7,Wasannin da za ai yau
Shaharren dan gungiyar kwallon kafa ta yuventus dake kasar Italy Cristiano Ronaldo"ya bayyana cewa", lokacin da yake yaro ya yi zaton zai kasance mai sana'ar kiwon kifi ne dan wasan dan kasar Portugal ya bayyana hakan lokacin cikarsa shekara talatin da biyar (35) gami da nasarorin da ya samu a rayuwar sa ya kuma bayyana aniyar sa ta daukan kofin zakarun nahiyar turai, a kungiyar sa ta yuventus karo na shida.
Sai kuma gasar primiya ta kasar England wasannin da za'a fafata a yau sune kamar haka: Everton zata kece raini da Cristomp, yayin da Briton ta karbi bakuncin Wordford, a laligal kasar Spanish wasannin da za a fafata yau sune: Livante ta kece raini da Liganess, Kitopia ta karbi bakuncin Valencia. Athlentico Madrid da Granada. Real baladollic da villa real.
A siriya din kasar Italy wasannin da za a fafata a yau sune: Puratina zata kece raini da Atlanta yayin da Torina da Samba doria. Chibopeurina da Yuventus
Saku cigaba da bibbiyar shafin mu na Global update don samun cigaban irin wannan labarai, kaiwa don zuwa ga shafin kaitsaye sai Ku rubuta ht24n.blogspot.com/Global-update

Comments
Post a Comment
Please leave your comment here