Gidan Dino Melaya, farashin sa, kwatancen shi

Gidan Dino Melaya, farashin sa, kwatancen shi
Wannan hoto da ka ke gani shine hoton gidan Deeno Melaya kamar yadda kuke ganin shi a ciki


Wannan gidan farashin sa ya kai dala (dollars) biliyan $1.3 ta amurka.
Wannan gidan adreshin sa ya na Abuja:
11 Songha Street, Maitama Abuja 
Wane Dino Melaya:
Tsohon sanata ne ,tsohon dan jam'iyar PDP ne.
Gidan Dino Melaya Abuja

Comments