'Yar shekara 62 ta auri dan shekara 9
Barka da wannan lokaci fatan alkhairi ga musu bibiyar wannan shafin.
Turkashi, ashe ba a jihar kano bane a ka fara mace ta aure wanda ta girmawa sosai ba, sai dai a jihar kano a iya cewa" abun ba wai maganar shekaru bace kadai a kwai maganar cewa" ba 'yar kasa bace bayan fifikon shekaru.
A Kasar South Africa,(Afurka ta kudu) abun yafi ban al'ajabi yayin da 'yar shekara sittin da biyu (62) ta aure dan shekara tara(9).
Dattijuwar yar shekara 62 da ta auri dan shekara 9 a shekarar 2014 bayan rasuwar mijinja a shekarar 2013 na dauke da juna biyu, matar mai suna Lungile Kumasi ta aure yaron mai suna Khabonina Khabo, wanda ta bawa kakar shi ta bangar
en mahaifiyar sa shekara 4, koda yake a al'adar Afurka ta kudu ta aure yaron ne don ya maye gurbin rushin tsohon mijinta, bayan shekaru 4 da yin auren su yaron yayi nasarar kasancewar matarsa mai juna biyu, kuma yana gab da zama uba wanda a halin da ake ciki yana da kimanin shekara 13 matar kuma nada shekara 66. Karshen al'amarin ya farune a Nubemba/Desamba 2018

Comments
Post a Comment
Please leave your comment here