Yan kwallon kwafa guda 10 ne suka sauya addini

Yan kwallon kwafa guda goma ne suka sauya addini.
Yayinda guda takwsa daka goman duk suka sauya daka addinin nasaranci(Christianity) zuwa addinin Musulunci, guda biyu kuma daka ciki a iya cewa", abun dacene ko rashin dacene?
Koda yake akwai manufofi da dalilai daban daban da suke sa mutane sauya ra'ayin su, zamuji abunda yasa su sukai hakan; ga jerin sunayen su nan da dalilan su:
10. Franck Ribery ( Nasaranci zuwa Musulunci)
Franck Ribery ya taka leda na tsawon shekaru 12 a kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich's kuma ya ci mata kwallaye 16.
Franck Ribery ya muslunta a shekarar 2002, bayan aurensa da matar sa Wahiba yar asalin Algeria (Aljeriya), ya muslunta kuma ya sauya sunan sa zuwa bilal an rawaito yana cewa", "addini yana daka abunda na dauka da muhimmanci, kuma yanzu na zama mai zama mai imani, na zama mai karfin tinani, karfin hankali game da karfin guwa."

9. George Weah (Nasaranci zuwa Musulunci zuwa Nasaranci)
George Wheah ya rayu yana acikin  addinin nasaranci daka baya kuma ya muslunta na tsawon shekaru 10 sannan daka bisani ya koma addinin nasaranci. George Wheah ya yi murabus daka kwallon kafa, ya kuma ya tsunduma siyasa har ma ya lashe zaban shugaban kasar Laberiya(Liberia).
Ga jerin sunayen sauran da kuma sauyin da sukai:
8. Eric Abidal (Nasaranci zuwa Musulunci)
7. Nicolas Anelka (Nasaranci zuwa Musulunci)
6. Sammy Kuffour (Musulunci zuwa Nasaranci)
5. Emeka Ezeugo (Nasaranci zuwa Musulunci)
 4. Emanuel Adebayo (Nasaranci Zuwa Musulunci)
3. Djibril Cisse (Musulunci zuwa Nasaranci)
2. Dani Blum  (Nasaranci Zuwa Musulunci)
1. Thierry Henry (Nasaranci zuwa Musulunci).
Zamu kawo muku  jawaban sauran guda takwas din a  rahoton mu nagaba.
                          Mungode.

Comments