Muna son aure suna tsoro

Aisha Abdullahi daliba a Jami'ar maitama dake Kano dalibar wacce take a shekarar ta 4 a sahin nazarin sassan jikin halitta da sunadarai (Biochemistry) ta bayyana cewa mafi yawan 'yan matan makaranta na son suyi aure, amma 'yan samari na tsoron kulasu sabida tsoron kalmar da ake fada musu.
Aisha ta bayyana hakan a yayin wata lakca da aka shirya ma daliban makaranta mai taken;
    Kalubalen aure a karni na ashirin da daya(21st). Ta bayyana cewa ",mafi yawan matasa na fadawa soyayya da 'yan mata, da sun yi musu maganar aure sai mazan su gudu ba dan kuma suna da aure ba, ta bada musali da wani da suka kwashe shekara 2 suna soyayya amma da akai mai maganar aure sai ya there. Ta kuma zargi rashin kamun kai a abunda yake yawan haifar da mutuwar aure.
A karshe an tambaye ta shin tana son aure in ta kammala karatun ta, sai ta ce "ko na samu wanda ya shirya aurena bazan amunce ba."
Opera News cikin harshen Turanci.

Comments