Matsayar gwamnatin jihar Kano
Matsayar gwamnatin Kano akan annobar sarkafewar numfashi ta corona virus (covid19) koda yake a baya-bayan nan a kaji cewa", an sami wanda ake zargin ya kamu da cutar sarkafewar numfashi ta corona virus (covid19) gwamnatin jihar Kano ta karyata duk wani jita-jita da ake ya dawa na cewar", a jihar Kano an samu bullar cutar sarkafewar numfashi ta Covid19 gwamnatin ta bayyana hakan ne ta hanyar manyan jami'an lafiya na jihar. Gwamnatin ta bayyana cewa", abun takaici ne yanda wasu marasa kishin kasa(Naijeriya) ke amfani da shafukan CCN da BBC na bogi wajen yada labarai marasa tuhu. A hannu guda kuma gwamnatin ta nemi a rage duk wani taro na cinkoson jama'a.
Hanyar lafiya a bita da shekara.
Hanyar lafiya a bita da shekara.
Comments
Post a Comment
Please leave your comment here