Kalaman Gaddafi da na Sadam Hussain akan Covid19

Assalam barka da wannan lokacin fatan alkhairi gare ku.
Jawaban da sadam Hussain da kuma Gaddafi suka gabatar akan covid19 kamar sun san haka zata faru, koda yake abun mamaki ne ace Gaddafi ko Sadam Hussain wani a cikin su yayi magana akan covid19.
Sadam Hussain a wani faifen bidiyo nashi da aka saki yana tattaunawa da 'yan majalissun sa a shekarar alif 1990 yana bayyana musu cewa", Amurka na yiwa Iraqi barazana da wani virus mai suna Corona, wanda wannan cuta da duk wanda ta kama rayuwa zata tsananta a gareshi.
Gaddafi, a bangaren Gaddafi kuma yana cewa" mutanan yammacin duniya(turawa) sun kware wajen kirkirar matsala ga lafiyar dan Adam don samu kudi, batare da tunanin wacce irin matsala zata haifar ba.


Zama mai bin doka game da shawarwarin likitoci

Comments