Fati Washa ( Tarishin ta Hotunanta) karo na farko
Fatima Abdullahi wadda aka fi sani da Fati Washa shahararriya jarimar wadda ake kira da Fati Washa, an haife ta a 21 ga watan febrairu(February) na shekarar alif 1993 a jihar Bauchi. Ana kiranta da Tara Washa ko Washa kawai. Fati Washa nad shekara 27 kuma tana zaune ita kadai (ba aure) Fati Washa na daya daka cikin kyawawan jaruman masana'antar shirya fina finan Hausa ta Kanywood; tarishin ta a baya a 6oye yake amma wani sahi na tarishin ya bayyana, Fati Washa kyakkyawace, mai hazaka, mai yawan fara'a kuma jarumace mafi tsada a masana'antar Kanywood, wanda hakan ya bawa magoya bayanta damar kirkirar shafukan sada zumunta na goyon baya. Washa ta yi gagarumar nasara a masana'antar Kanywood.
Kashi na daya na tarishin nata ya kammala ku cigaba da bibiyar mu don kawo muku kashi na 2 da na uku.
Kashi na daya na tarishin nata ya kammala ku cigaba da bibiyar mu don kawo muku kashi na 2 da na uku.
Comments
Post a Comment
Please leave your comment here