Faifain bidiyo yayi wa El-rufai fallasa

Faifain bidiyo yayi wa El-rufai fallasa.
Wani faifain bidiyon sirri yayi wa malam Nasir El-rufai tonan asiri, faifain bidiyon da aka dauke sirrance ya nuna yadda El-rufai yake shewa yayin ganawa da wasu mutane.
A bayabayan ne bada jimawa ba El-rufai ya bayyana a shafukan sa na sada zumunta cewa", yayi gwajin covid19 sakamako ya fito kuma yana mai bakin cikin bayyana cewa ya kamu, sai ga shi a faifain bidiyon da aka saki yana cewa ", " saifa mutune su dauka da gaskene."(na kamu).
Kuna iya bayyana ra'ayin akan hakan

Comments