Dalilin da yasa naki aurar Dangote Nafisat

Ba abunda yasa naki aurar Dangote sai dan kasancewa ta kawar 'yarsa.
Naijeriya in har hana maganar sana'o'i/ kasuwanci baza a manta da Aliko Dangote ba. Aliko Dangote ya auri mata uku, kuma duk yarabu da su. Aliko Dangote ya auri matarsa ta fari a shekarar alif 1977 amma auren bai dade ba ya mutu, da ka karshe Aliko Dangote ya nemi auren yar tsohon shugaban kasar Naijeriya  Umar Musa Yar Aduwa. Don ya maye gurbin matar sa ta fari, tsohon shugaban kasar nada y'a'ya mata uku, wanda suka hadar da:
Nafisat, Maryam da Zainab Yar aduwa.
Nafisat 'yar aduwa itace, wanda Dangote ya nemi auren ta a shekarar 2009 amma taki amincewa, ta bayyana cewa taki amincewa ne sabida ta kasancewarta kawa ga yarshi Halima Dangote.
Nafisat 'Yar aduwa a karshe dai ta auri tsohon gwamnan Bauchi, sauran 'ya'yan Yar aduwa duk sun auri tsofaffin gwamnoninin wash jahohin.
Nafisat nada yara 4 guda uku maza guda daya kuma mace.
             



Comments