An gano maganin cutar CoronaVirus

Barka da wannan lokacin kuma tare da sahin labarai na Hausa Time
 An gano maganin cutar corona virus
A can kasar sin wato China kamar yadda daka nan a ka fara samo cutar ta corona virus to fa a can-ne a ka fara gano maninta, yayin da asibitin kasar sin wanda wata majiya take nuna cewa", a kwana goma (10) aka gina asibitin kuma an ginashi ne musamman don kula da wadanda suna kamu da cutar ta corona virus, asibitin ya sallami kiminan mutum dubu daya da dari biyar (1500) da suka warke daka cutar ta corona virus, bayan ada baya an same su da cutar ta corona virus (COVID19). China (sin) a can a ka fara samun barkewar cutar ta corona virus, to a canne fa a ka fara gano maganinta.

Comments