Alkalaman covid19 sun karu a Naijeriya NCDC
Alkalaman Covid19 sun karu a Naijeriya NCDC
A daren jiya 29 ga watan 3 na 2020 ne hukumar NCDC (National Center for Diseases Control) a turance. Hukumar dake lura da yaduwar cutuka ta kasa, a jiya lahadi ta bayyana cewa an samu karuwar wanda suka kamu da cutar ta covid19 wanda aka fi sani da #coronavirus daka tamanin da tara (89) zuwa dari da sha daya (111) yayin da ta bayyana Lagos a jihar da tafi kowacce yawan musu dauke da cutar.
Tushe: covid19.ncdc.gov.ng
By ht24n.blogspot.com

Comments
Post a Comment
Please leave your comment here