Words of the day= Kalmomin mu na yau.{1}

A level = Matakin A
: an advanced test in a particular subject that students in England, Wales, and Northern Ireland take usually at the age of 18 = wata muhimmiyar jarabawace ta wasu kebantattun maddoji(subject) da'ake ma dalibai a' Ingila,da Wales, da arewacin Ailan mafi yawa suna yan shekara 18
Examples in sentence = misalai a jimla
(1a) The university requires at least three A levels.= Jami'ar na neman A level (sakamako)a kalla guda uku.
(1b) She got an A in her A levels in maths, physics, and chemistry = Ta sami `A' a matakin A(jarabawa)ta na maths, physics, chemistry.
(1c)He completed his A level successfully = Ya kammala matakin A dinsa cikin nasara.
(1d)They are waiting for their A level result = Suna jiran tsammanin sakamakon su na matakin A.
(1e) I am currently doing my A levels and will attend university in late September = Yanzu haka ina yin Matakin A dina kuma zan hallaci jamii'a  satimba mai zuwa.

2. Bad = Mara kyau
: low or poor in quality
: not correct or proper
: not pleasant, pleasing, or enjoyable
=: na kasa ko wanda ingancin sa ta Gaza
: ba daida ba ko sama sama dai
: Mara dadi ko wanda ba'a murna dashi.
Examples in sentence
(a2) A bad repairs job = Gyara mara inganci.
(b2)The house is in bad condition/shape = gidan yana cikin yanayi mara kyau.
(c2)There's more good in him then bad = Yana da kyawawan halaye fiye da marasa kyau.
(d2)We need to teach our children the difference between good and bad = Akwai bukatar mu koyar da yaran mu bamcin dake tsakanin  daidai da ba daidai ba.
   (e2)You have to take the good with the bad = Ya kamata ka kiyaye daidai da ba daidai ba.
(f2)The mistake was my bad = kuskuren gazawa tace.


Comments