Words of the day = Kalmomin mu na yau{2}
1.Aback = Matukar mamaki
{Idiom} taken aback, i.e to be shocked or surprised by somebody/something = Shine ka kai Matukar mamaki akan wani mutum ko wani abun
Examples in sentence = Musalai a jimla
(a1) She was completely taken aback by his anger = Tayi matukar mamakin fushinsa.
(b1) The news come as a taken aback to everyone = Labarin yazo wa kowa da banmamaki.
(c1) She was taken aback by his rude respond = Tayi matukar mamakin ansar rashin kunyar dayayi mata.
(d1) He was taken aback when she saw their house = yayi Matukar mamaki da yaga gidan su.
(e1) I was taken aback by the meeting = nayi matukar mamakin taron.
2.Babble = Hayaniya/Shashanci.
: the sound of many people speaking at the same time
: talking that is silly and difficult to understand
: to talk quickly in a way that is difficult to understand. = : sautin mutane dayawa suna magana a lokaci daya.
: maganar shashanci kuma mai wahalar fahimta.
: yin magana cikin sauri don tayi wahalar fahimta.
Examples in sentence = Musalai a jimla
(a2) I can't listen to his constant babbling = bazan iya sauraron shashanci ko da yaushe ba.
(b2) A babble of voices = Hayaniyar muryoyin mutane.
(c2) They were all babbling away in a foreign language = Sun kaure da magana cikin harshen waje(kasar wake).
(d2) I realized I was babbling like an idiot = Na fahimci ina magana da sauri kamar wani shasha.
(e2) In such a rush to tell us the news that she just babbled = Maimakon ta fada mana labrin kai tsaye sai takama magana sauri da sauri.

Comments
Post a Comment
Please leave your comment here