https://www.jaridarmu.com/2020/05/nans-ta-kafawa-manyan-makarantu-sharuda.html By Hausa Time May 15, 2020 Wachout
Posts
Draw your attention
https://www.jaridarmu.com/2020/05/nans-ta-kafawa-manyan-makarantu-sharuda.html
- Get link
- X
- Other Apps
By
Hausa Time
Masu corona a jihar Gombe sun yi zanga-zanga
- Get link
- X
- Other Apps
By
Hausa Time
![Image](https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEhfXdR1t4vJArmWrKDOUDlMyUfN5yQUtcjIfKSjs-U0BjsxjlqO8MsF1nMTjisDOIGgl1Wa2BcNKz0sQ7epoymSu8EAzqBBdN95sa8IoOo85hOFEhtQh3Ihq9PU8OJNQpDaTNj5YA5t71s-/s320/9ED7C22C-B8DD-4C16-AA49-4C4FFAF7E7AA_cx0_cy4_cw0_w408_r1_s.jpg)
Hausa Tmime24 ta rawaito daga Voahausa WASHINGTON, D.C — A Najeriya rahotanni daga jihar Gombe na nuni da cewar mutanen da aka killace saboda kamuwa da cutar coronavirus, da yanzu haka su ke kwance a asibitocin garin Kwandon dake karamar hukumar Yamaltu Deba, da kuma asibitin koyarwa na garin Gombe, sun gudanar da tarzoma da zanaga-zanga, inda suka banke kofar dakin wurin da suke a killace, suka fantsama zuwa ciki gari. Masu tarzomar sun kawo cikas ga harkar zirga-zirgar ababen hawa da kuma tsayar da harkan kasuwanci a garuruwan. Daya daga cikin mutanen da aka killace mai suna Ja’afaru Muhammad ya ce, sun gudanar da zanga-zangar ne sobada tun da aka killace su a asibitin ba a basu wata kulawa ko magani. Masu zanga-zangar sun sami goyon bayan jama’ar gari, inda suka fito don rufa musu baya, a cewar Wani daga cikin mutanen garin mai suna Rabi’u Munkaila. Kwamishinan ma’aikatar lafya na jihar Gombe, kuma wakili a kwamitin yaki da cutar coronavirus, Dr. Ahmed Gana, ya yi...
Gidan Dino Melaya, farashin sa, kwatancen shi
- Get link
- X
- Other Apps
By
Hausa Time
![Image](https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEjmY_3u1459DrfvQgWhbZtJDlH4vE2knoEfuLsy3BxPOR4XUTCTBGlAw9a5i-HrOZbICwcziG32atFFoJ1qvYAgoYDkufV0LxzyFWQNuEPu-OHrj4KmxAXJ_-ddo42BIK0rFfg78MBVwPKx/s320/e1a4a1bf3a507800a948689b0cfb4015.webp)
Gidan Dino Melaya, farashin sa, kwatancen shi Wannan hoto da ka ke gani shine hoton gidan Deeno Melaya kamar yadda kuke ganin shi a ciki Wannan gidan farashin sa ya kai dala (dollars) biliyan $1.3 ta amurka. Wannan gidan adreshin sa ya na Abuja: 11 Songha Street, Maitama Abuja Wane Dino Melaya: Tsohon sanata ne ,tsohon dan jam'iyar PDP ne. Gidan Dino Melaya Abuja
Nigerian lawyers drag China to court over covid-19, demand $200b damages
- Get link
- X
- Other Apps
By
Hausa Time
Nigerian Lawyers Sue China For $200b Over COVID-19 Hausa Times24 reported from Daily Post NG and other newspaper A coalition of Nigerian legal experts have filed a class action suit against the Peoples Republic of China over the effects of the Coronavirus pandemic effect on Nigerians. They are demanding $200 billion as damages for the “loss of lives, economic strangulation, trauma, hardship, social disorientation, mental torture and disruption of normal daily existence of people in Nigeria.” A statement by the lead counsel, Prof. Epiphany Azinge (SAN), whose firm, Azinge and Azinge, is championing the action, said they had concluded pleadings for the class action against the Chinese government. Azinge is a former Director-General of the Nigeria Institute of Legal Studies (NIALS) and a current member of the Commonwealth Arbitral Tribunal London, representing Nigeria and Africa. He said “The team of legal experts planned a two phase line of action-: first is with the federal hi...
Rahoton NCDC na yau 27/4/2020 cikin harshen Hausa, hukumar hana yaduwar cututtuka ta Naijeriya
- Get link
- X
- Other Apps
By
Hausa Time
Rahoton NCDC na yau 27/4/2020 cikin harshen Hausa, hukumar hana yaduwar cututtuka ta Naijeriya Har zuwa yanzu hukumar ba ta fitar da sakamakon yau ba sai dai na jiya 26/4/2020 NNCD ta wallafi adadin mutanen da suka kamu a yau guda 91 inda jumullar su ya kai 1273 yanda abun yake gaba daya adadin wayan da su ka kamu 1273 adadin wayan da su ka mutu 40 adadin wayan da su ka warke 239 wayanda suke cigaba da samun kulawa 994 yadda abun yake a jihohin Naijeriya jihar Lagos na da (43) jihar Bauchi na da (3) jihar Sokoto na da (8) Jihar kaduna na da (5) Jihar Taraba na da (6) jihar Gombe na da (5) jihar Edo na da (3) jihar Oyo na da (3) jihar River na da (3) jihar Edo na da (2) FCT Abuja na da (3) jihar Akwa ibom na da (1) jihar Bayelsa na da (1) jihar kebbi na da (1) jihar Ebonyi na da (1). Rubutawa da alkalmin ibn abu zainaib mawallafin hausatimes24 ku cigaba bibiyar mu don kawo muku rahoton NCDC cikin harshen Hausa, mungude.
Clinical tests go ahead in China and across the globe to find a cure for the deadly Covid-19 disease
- Get link
- X
- Other Apps
By
Hausa Time
Hausa Times24 reported from Asia Times that: Breakthrough hopes rise in virus vaccine trials Clinical tests go ahead in China and across the globe to find a cure for the deadly Covid-19 disease An illustration on the plasma of cured patients from Covid-19. Illustration: Voisin / Phanie / AFP Scientists believe they are one step closer to a breakthrough in the race to immunize the human race against the deadly Covid-19 disease. Clinical trials are already underway across the world to find a vaccine to combat the virus. Earlier this week, it was revealed that a team led by Qin Chuan at China’s National Institutes for Food and Drug Control in Beijing had started human testing in Xuzhou, a major city in Jiangsu province. “Preclinical tests on non-human primates found that when given at a sufficient dose, the vaccine could provide protection against Sars-CoV-2, [which causes Covid-19],’” a preliminary paper said after being released by the research group o...